iqna

IQNA

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da Wahid Wakili dan kasar Iran, inda yake karanta aya ta 38 a cikin surat Nahl
Lambar Labari: 3487104    Ranar Watsawa : 2022/03/29

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush dan kasar Masar ya kasance a sahun gaba a cikin fitattun makaranta kur'ani na wannan zamani.
Lambar Labari: 3486908    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) za a bude wani sabon wurin kayan tarihi da ya shafi fitattun makaranta kur'ani na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486061    Ranar Watsawa : 2021/06/29

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa daya daga cikin fitattun makaranta n kur'ani a kasar Masar Sheikh Muhamamd Abdulhalim rasuwa.
Lambar Labari: 3486049    Ranar Watsawa : 2021/06/25

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh
Lambar Labari: 3485850    Ranar Watsawa : 2021/04/27

Tehran (IQNA) za a maye gurbin gasar kur’ani ta duniya da gasar kur’ani ta cikin gida a Aljeriya domin kaucewa yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485782    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran Mumin Eid Mubarak daya ne daga cikin fitattun makaranta kur’ani na kasar Indonesia yake yin karatu tare da wani makaranci.
Lambar Labari: 3485602    Ranar Watsawa : 2021/01/30

Tehran (IQNA) Yahya Sidqi shi ne mafi karancin shekaru a tsakanin fitattun makaranta n kur’ani a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485574    Ranar Watsawa : 2021/01/21

Tehran (IQNA) Abdulbasit Muhammad Abdulsamad na daga cikin fitattun makaranta kur'ani na duniya da tarihi ba zai manta da su ba.
Lambar Labari: 3485394    Ranar Watsawa : 2020/11/23

Tehran (IQNA) za a gudanar da gasar kur’ani ta daliban jami’a ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3484757    Ranar Watsawa : 2020/05/01